Solomon Lange – Dogara

Dogara by Solomon Lange Mp3 Download

Solomon Lange drops’s latest single is making waves titled Dogara. Solomon Lange is a prominent Nigerian gospel singer, songwriter, and worship leader. He is also a pastor, motivational speaker, and peace ambassador. A perfect track for those who love quality music.

          DOWNLOAD MUSIC HERE

Use the link below to stream and download Dogara by Solomon Lange.

Lyrics of Dogara by Solomon Lange

Oh ooh oh oohOh oohOh ooh oh ooh
Dogara ga sunan YesuTakansa a sami raiGama ba ceto ga waniBa kuwa hanya saidai shi
Jinin Yesu ya fansheniYana wanke zunubiNa jingina wurin YesuYa karbeni bawansa
Yesu, Yesu ina sonkaKai kadai mai cetoneYesu, Yesu ni zan bikaDaga nan har abada
Yesu, Yesu ina sonkaKai kadai mai cetonaYesu, Yesu ni zan bikaDaga nan har abada
Eh, eh, eh, ehEh, eh, eh, ehEh, eh, eh, ehEh, eh, eh, ehEh
Dogara ga sunan YesuTakansa asami raiGama ba ceto ga waniBakuwa hanya saidai shiOh wo wo
Jinin yesu ya fansheniYana wanke zunubiNa jingina wurin YesuYa karbeni bawansa
Yesu, Yesu ina sonkaKai kadai maicetonaYesu, yesu ni zan bikaDaga nan har abadaYesu, Yesu
Yesu, Yesu ina sonkaKai kadai maicetonaYesu, Yesu ni zan bikaDaga nan har abada
Hallelujah ya YesuHallelujah ya YesuHellelujah ya YesuBa wanda zaya rabani dakai
Hallelujah ya YesuHallelujah ya YesuHellelujah ya YesuBa wanda zaya rabani dakai
Yesu, YesuYesu, Yesu ina sonkaKai kadai maicetonaYesu, YesuYesu, Yesu ni zan bikaDaga nan har abada
Yesu, Yesu ina sonkaKai kadai maicetonaYesu, Yesu ni zan bikaDaga nan har abada
 

Download Mp3 Here

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*