
Dogara by Solomon Lange Mp3 Download
Solomon Lange’s music speaks volumes listen up titled Dogara. Solomon Lange is a top Nigerian gospel singer, songwriter and motivational speaker. He hails from Wasa, Kaduna State, North Central Nigeria. Let this be your new obsession.
Use the link below to stream and download Dogara by Solomon Lange.
Lyrics of Dogara by Solomon Lange
Oh ooh oh ooh
Oh ooh Oh ooh oh oohDogara ga sunan Yesu
Takansa a sami rai Gama ba ceto ga wani Ba kuwa hanya saidai shiJinin Yesu ya fansheni
Yana wanke zunubi Na jingina wurin Yesu Ya karbeni bawansaYesu, Yesu ina sonka
Kai kadai mai cetone Yesu, Yesu ni zan bika Daga nan har abadaYesu, Yesu ina sonka
Kai kadai mai cetona Yesu, Yesu ni zan bika Daga nan har abadaEh, eh, eh, eh
Eh, eh, eh, eh Eh, eh, eh, eh Eh, eh, eh, eh EhDogara ga sunan Yesu
Takansa asami rai Gama ba ceto ga wani Bakuwa hanya saidai shi Oh wo woJinin yesu ya fansheni
Yana wanke zunubi Na jingina wurin Yesu Ya karbeni bawansaYesu, Yesu ina sonka
Kai kadai maicetona Yesu, yesu ni zan bika Daga nan har abada Yesu, YesuYesu, Yesu ina sonka
Kai kadai maicetona Yesu, Yesu ni zan bika Daga nan har abadaHallelujah ya Yesu
Hallelujah ya Yesu Hellelujah ya Yesu Ba wanda zaya rabani dakaiHallelujah ya Yesu
Hallelujah ya Yesu Hellelujah ya Yesu Ba wanda zaya rabani dakaiYesu, Yesu
Yesu, Yesu ina sonka Kai kadai maicetona Yesu, Yesu Yesu, Yesu ni zan bika Daga nan har abadaYesu, Yesu ina sonka
Kai kadai maicetona Yesu, Yesu ni zan bika Daga nan har abada
Leave a Reply