Solomon Lange – Mai Taimako Na (My Helper)

Mai Taimako Na (My Helper) by Solomon Lange Mp3 Download

Hear what Solomon Lange is all about titled Mai Taimako Na (My Helper). Solomon Lange is a top Nigerian gospel singer, songwriter and motivational speaker. He hails from Wasa, Kaduna State, North Central Nigeria. Let this be your new obsession.

          DOWNLOAD MUSIC HERE

Use the link below to stream and download Mai Taimako Na (My Helper) by Solomon Lange.

Lyrics of Mai Taimako Na (My Helper) by Solomon Lange

Ko cikin duhuKo cikin dareBazan ji tsoro baMai CetoOh ya Yesu Masoyi Na
Ko a DutsenKo cikin kwariKana tare daniEh eh, Masoyi Na
Ko cikin YakiBa Zaka yashe nibaMasoyi Na, Eh eh, Masoyi Na
Hai na kira Sunan KaYou heard my voiceAnd You lifted my headEh eh, Masoyi Na
Mai Taimako Na, Mai Taimako NaMai Taimako Na, mai Taimako NaBazan ji tsoro baMai Taimako Na, mai Taimako NaBazan ji kunya baMai Taimako Na, mai Taimako Na
Mai Taimako Na, Mai Taimako NaMai Taimako Na, mai Taimako NaBazan ji tsoro baMai Taimako Na, mai Taimako NaBazan ji kunya baMai Taimako Na, mai Taimako Na
Ko acikin duhuKo cikin DareBazan ji tsoro baEh eh, Masoyi Na
Ko cikin yakiKo cikin yunwaBa Zaka yashe nibaYa Yesu, eh eh Masoyi Na
Kai ka zanshe niDaga aikin duhuMasoyi NaAi Kai Ne mai fansa taDuk wanda ya kira Sunan KaBaza yaji kunya baMasoyi, Hai kai Ne Masoyi Mu
Mai Taimako Na, Mai Taimako NaMai Taimako Na, mai Taimako NaBazan ji tsoro baMai Taimako Na, mai Taimako NaBazan ji tsoro baMai Taimako Na, mai Taimako Na
Mai Taimako Na, Mai Taimako NaMai Taimako Na, mai Taimako NaBazan ji tsoro baMai Taimako Na, mai Taimako NaBazan ji tsoro baMai Taimako Na, mai Taimako Na
Ba zan ji tsoro baMai Taimako NaBazan ji tsoro baKai Ne Mai Taimako Na
Mai Taimako Na, Mai Taimako NaMai Taimako Na, mai Taimako NaBazan ji tsoro baMai Taimako Na, mai Taimako NaBazan ji kunya baMai Taimako Na, mai Taimako Na
Mai Taimako Na, Mai Taimako NaMai Taimako Na, mai Taimako NaBazan ji tsoro baMai Taimako Na, mai Taimako NaBazan ji kunya baMai Taimako Na, mai Taimako Na
 
Download Mp3 Here

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

*